kunne
Hausa[gyarawa]
Kunne Kunne (help·info) Ɗaya ne daga cikin bangarorin sassan jiki na mutane da dabbobi, wanda da shi ne ake jin magana
Misali[gyarawa]
- An huda mata kunne
- Kunnen shi na ciwo
Noun[gyarawa]
kûnnē m, pl. kunnuwa
Pronunciation[gyarawa]
Derived terms[gyarawa]
Translations[gyarawa]
English: ear
French: oreille f
German: Ohr n
Katafanci: fufwuo
Karin Magana[gyarawa]
- Idan kunne ya ji, to gangar jiki ta tsira.
- In kunne ya ji muguwar magana wuya ya tsere.
- Kadan kunne ya ji magana, wuya ya tsere yanka.
- Kunne ya girmi kaka.
<z>